Jump to content

Mahmoud Musa Kallamu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mahmoud Musa Kallamu ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka yana riƙe da shugaban masu rinjaye kuma mai wakiltar mazaɓar Mayo Belwa a majalisar dokokin jihar Adamawa. [1] [2]

  1. Ochetenwu, Jim (2024-02-04). "PDP's Mahmoud Kallamu wins Mayo Belwa constituency in Adamawa Assembly by-election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. Livinus, Hindi (2024-02-04). "Fintiri's commissioner wins state assembly bye-election in Adamawa". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.