Mayo-Belwa
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Adamawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,768 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |


Mayo Belwa Karamar Hukuma dake a Jihar Adamawa, arewa maso gabashin Nijeriya.Tana da kimanin mutanen 204,200 a kidayar shekarar 2006.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.