Maigari
Appearance
Maigari |
---|
Maigari sunan mahaifi ne ko sunan dangi da ake samu a sassan Afirka kudu da hamadar Sahara . Hausawa ke amfani da shi musamman a Najeriya da Kamaru da Nijar da Ghana da kuma ƙasar Libiya. [1]
Fitattun mutane masu suna
[gyara sashe | gyara masomin]- Muhammad Bello Maigari, Sarkin Adamawa (1924-1928)
- Mohammed Maigari Dingyadi, dan siyasar Najeriya
- Bello Bouba Maigari, dan siyasar Kamaru
- Aminu Maigari, Manajan ƙwallon ƙafa a Najeriya
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Last name Maigari around the world". mondonomo.ai. Retrieved 2024-10-12.