Majalisar dokokin jihar Benuwai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar dokokin jihar Benuwai
unicameral legislature (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Benue

Majalisar Dokokin Jihar Benuwai ita ce ɓangaren kafa dokoki na gwamnatin Jihar Binuwai ta Najeriya. Majalisar dokoki ce mai mambobi 17 da aka zaba daga kananan hukumomi 23 na jihar. An hade wasu kananan hukumomin zuwa yanki daya. Wannan ya sanya adadin yan majalisar a majalisar dokokin jihar Benuwai 27.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Babban aikin da Majalisar keyi shine;

  1. Ƙirƙirar sabbin dokoki
  2. Gyara tsofaffin dokoki
  3. Cike gurbin wasu dokokin da wasu waɗanda dama akwai su.
  4. Sanya ido sosai a ɓangaren zartarwa (ɓangaren gwamna kenan) wato (executive)

Mambobin majalisar ana zaɓen su ne daga ƙananan hukumomin su, bayan an zaɓe su zasu zauna a majalisar tsawon shekaru huɗu (4) sai kuma a sake zaɓe, kamar dai yadda ake zaɓen ƴan majalisar tarayya. Gomna da ƴan majalisar sunayin zama sau uku a sati, ranan Talata, Laraba da Alhamis. Majalisar tana a babban birnin jihar Makurɗi. Bayan wannan lokaci majalisar tana sanya ido sosai a sauran aikace aikacen gomnati.

Shugaban majalisar a yanzu na majalisar dokokin jihar Benuwai na 9 shinee Titus Uba (kakakin majalisa) da Christopher Adaji (mataimakin kakakin majalisa).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]