Majalisar zartaswa ta Jihar Jigawa
Majalisar zartaswa ta Jihar Jigawa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Executive Council (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Jihar Jigawa |
Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa (wadda aka fi sani da, majalisar ministocin jihar Jigawa ) ita ce mafi girma a hukumance da ke taka muhimmiyar rawa a gwamnatin jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin gwamnan jihar Jigawa. Majalisar ta ƙunshi Mataimakin Gwamna, Sakataren Gwamnatin Jiha, da Kwamishinonin da ke jagorantar sassan ma'aikatun.
Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]
Majalisar zartaswa tana wanzuwa don ba da shawara da jagoranci. Nadin da aka yi a matsayin mambobin majalisar zartaswa ya ba su ikon gudanar da ayyukansu.
Majalisar ministocin yanzu[gyara sashe | gyara masomin]
Majalisar zartaswa na yanzu[1] tana aiki a ƙarƙashin gwamnatin Mohammed Badaru Abubakar.
Ofishin | Mai ci |
---|---|
Gwamna | Mohammed Badaru Abubakar[2] |
Mataimakin Gwamna | Umar Namadi[3] |
Sakataren Gwamnatin Jiha | Abdulkadir Fanini Adamu[4] |
Shugaban Ma'aikata | Hussaini Ali Kila[5] |
Kwamishinan Noma da Albarkatun Kasa | Muhammad Alhassan |
Kwamishinan Kasuwanci da Masana'antu | Salisu Zakar Hadejia[6] |
Kwamishinan Ilimi, Kimiyya, & Fasaha | Lawan Yunusa Dan Zomo[7] |
Kwamishinan Muhalli | Ibrahim Baba Chaichai[8] |
Kwamishinan Kudi da Tsare Tattalin Arziki | Babangida Umar Gantsa[9] |
Kwamishinan Lafiya | Vacant[10][11] |
Kwamishinan Yada Labarai, Matasa, Wasanni, da Al'adu | Bala Ibrahim[12] |
Kwamishinan Shari'a | Musa Adamu Aliyu[13] |
Kwamishinan Filaye da Gidaje | Sagir Musa Ahmed[14] |
Kwamishinan Kananan Hukumomi, Sarauta da Ci gaban Al'umma | Kabiru Hassan Sugungum[15] |
Kwamishinan Albarkatun Ruwa | Ibrahim Muhammad Garba Hannungiwa[16] |
Kwamishinan Harkokin Mata da Jin Dadin Jama'a | Yelwa Da'u Tijjani[17] |
Kwamishinan Ayyuka & Sufuri | Aminu Usman[18] |
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Commissioners - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-12-05. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Governor - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-10-07. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Deputy Gov. - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-12-05. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "SSG - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-12-05. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Head Of Service - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-12-05. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "MCI - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Education - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Environment - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Finnance - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Health - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-12-05. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ Ibrahim, Najeeb. "356 Days After Zakari's Resignation, Gov. Badaru Yet To Appoint New Health Commissioner In Jigawa". Daylight Reporters. Archived from the original on 11 September 2021. Retrieved 11 September 2021.
- ↑ "Min. of Information - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Justice - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Land - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "MLGC&CD - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2022-12-05. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "WATER RESOURCES - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Women Affairs - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.
- ↑ "Min. of Works - Jigawa State Government". www.jigawastate.gov.ng. Archived from the original on 2023-01-31. Retrieved 2022-12-01.