Jump to content

Makarfi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Makarfi


Wuri
Map
 11°18′N 7°58′E / 11.3°N 7.97°E / 11.3; 7.97
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Labarin ƙasa
Yawan fili 541 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
makarfi post ofis

Makarfi karamar,hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Helkwatar ta tana cikin garin Makarfi. Shugaban karamar hukumar ,Kabir Mayare shi ke jagorantar ta.

tana da yanki '541 km2 ,da yawan jama'a 2 a kidayar shekara ta 2006.

Babban aikin tattalin arzikin Karamar Hukumar shi ne, noma,da kasuwanci musamman rake. Tana da kasuwa da ke ci mako mako.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 812.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]