Makhurédia Guèye
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1924 |
| Mutuwa | 6 ga Afirilu, 2008 |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da mawaƙi |
Makhourédia Guèye, wanda aka haifa da sunan Mamadou Guèye[1], ɗan wasan fim da wasan kwaikwayo ne daga Senegal, wanda ya shahara saboda rawar da ya taka a fina-finan da Ousmane Sembène ya rubuta kuma ya ba da umarnin shirya su.
Hotunan fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Fim din
[gyara sashe | gyara masomin]Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]- Lat Dior
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Thiam, Ousman (11 April 2008). "Makhouredia Gueye Passes Away". The Point. The Point Newspaper. Retrieved 6 October 2018.
- 1 2 3 4 "Makhourédia Guèye". BFI. British Film Institute. Archived from the original on January 8, 2018. Retrieved 23 November 2018. More than one of
|archiveurl=and|archive-url=specified (help); More than one of|archivedate=and|archive-date=specified (help) - 1 2 Editions Karthala (2000). Les cinemas d'Afrique: Dictionnaire. FESPACO, Association des trois mondes. p. 410. ISBN 2-84586-060-9. Retrieved 23 November 2018.
- ↑ 25. internationale filmfestspiele berlin (in German). Internationale Filmfestspiele Berlin. 1975. p. ?.CS1 maint: unrecognized language (link)