Makua (sarkin Oyo)
Appearance
1797 - 1797 ← Adebo (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Sana'a |

Makua wani Alaafin (sarki) ne na Daular Oyo wanda ya rasu bayan ya yi mulki na tsawon watanni biyu a shekarar 1797. A cikin jerin sarakunan yankin Yarbawa ta Oyo, Makua shine Alaafin ko sarkin Oyo na 32.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Oyo Empire
- Sarakunan Jihar Yarbawa ta Oyo