Jump to content

Malam buɗe littafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Malam buɗe littafi
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomBilateria (en) Bilateria
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
SuperorderEndopterygota (en) Endopterygota
order (en) Fassara Lepidoptera
Linnaeus, 1758
Filfilo
Filfio
Filfilo a kan fure
Malam buɗe littafi
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomBilateria (en) Bilateria
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
SuperorderEndopterygota (en) Endopterygota
order (en) Fassara Lepidoptera
Linnaeus, 1758

Filfilo dayane daga cikin kwari masutashi yanada gangan jiki kamar mai dan tsawo, fukafukishi nada faɗi. Filfilo yana tare da buzuzu a iyalance.tsarin halittar sa dakomai kusan dayane saida bammancin fukafuki.

Fukafukin filfilo nada tsawo da faɗi kuma yakanyi haske idan yana tafiya. Filfilo yana samun abincincin shine kamar wasu daga cikin dabbobi irinsu zuma, tsutsa d.s. Hakakuma yana kwaine ya ƙyanƙyashe sannan yanada matakan rayuwa wanda ake cewa (life cycle)aturance guda hudu matakan sune:rayuwarsa cikin ƙwai (egg),yana jariri (larva)ko (caterpillar), bayan yafara girma (pupa) dakuma (adult) wato wanda yacika girmansa kenan. Adult da larva kawai suna cin ganyene surayu kuma suma sai keɓantattu daga ciki. Hakakuma akwai tsarin iyalantaka na filfilo wanda take farawa daga Pieridae, wato dan fari dakuma sulfurs, dukkansu anfi saninsune ta hanyar yawan yawo ko ƙaura wato (magration); Papilionidae, da swallowtails, sune yan parnassians; Lycaenidae, da dan bula wato (blues), coppers, hairstreaks, gossamer-winged filfilo; Riodinidae, dukkansu ana samunsune ayankin amurka ; Nymphalidae, da brush-footed filfilo; Hesperiidae, skippers; and Hedylidae, merican moth-butterflies (yawancin lokuta ana sahine amatsayin mabiyi ga wannan tsari iyalantakan wato "Papilionoidea"). brush-footed filfilo kuma shine yake wakiltar babban tsarin iyalantaka (family)hadida wannan iyalin na admirals, fritillaries, monarchs, zebras dakuma painted ladies.yammata masu zane da hausa. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Natarajan, Swaminathan (26 May 2021). "Matar da ta yi tafiyar kilomita 16,000 don kamo malam buɗe mana littafi". BBC Hausa. Retrieved 2 August 2021.