Jump to content

Malam buɗe littafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Malan boɗe ido)
malan boɗe ido
organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Pterygota (en) Fassara da Hexapoda (en) Fassara
Taxon name (en) Fassara Papilionoidea
Taxon common name (en) Fassara motyle dzienne da buławkorożne
Suna saboda cream (en) Fassara, man shanu da mace
Has characteristic (en) Fassara holometabolism (en) Fassara
Taxon known by this common name (en) Fassara Rhopalocera (en) Fassara
Filfilo
Filfio
Filfilo a kan fure
malan boɗe ido
organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Pterygota (en) Fassara da Hexapoda (en) Fassara
Taxon name (en) Fassara Papilionoidea
Taxon common name (en) Fassara motyle dzienne da buławkorożne
Suna saboda cream (en) Fassara, man shanu da mace
Has characteristic (en) Fassara holometabolism (en) Fassara
Taxon known by this common name (en) Fassara Rhopalocera (en) Fassara

Filfilo daya ne daga cikin kwari masu tashi yana da gangan jiki kamar mai dan tsawo, fuka fukan shi nada faɗi. Filfilo yana tare da buzuzu a iyalance. tsarin halittar sa dakomai kusan dayane sai dai bam-bancin fukafuki.

Fukafukin filfilo nada tsawo da faɗi kuma yakanyi haske idan yana tafiya. Filfilo yana samun abincin shi ne kamar wasu daga cikin dabbobi irinsu zuma, tsutsa d.s. Haka kuma yana kwai ne ya ƙyanƙyashe sannan yanada matakan rayuwa wanda ake cewa (life cycle) a turance guda hudu matakan sune: rayuwarsa cikin ƙwai (egg), yana jariri (larva ko caterpillar), bayan yafara girma (pupa) dakuma (adult) wato wanda yacika girmansa kenan. Adult da larva kawai suna cin ganyene surayu kuma suma sai keɓantattu daga ciki. Haka kuma akwai tsarin iyalantaka na filfilo wanda take farawa daga Pteridae, wato dan fari dakuma sulfurs, dukkansu anfi saninsu ne ta hanyar yawan yawo ko ƙaura wato (magration); Papilionidae, da swallowtails, sune yan parnassians; Lycaenidae, da dan bula wato (blues), coppers, hairstreaks, gossamer-winged filfilo; Riodinidae, dukkansu ana samunsune ayankin amurka ; Nymphalidae, da brush-footed filfilo; Hesperiidae, skippers; and Hedylidae, merican moth-butterflies (yawancin lokuta ana sahine amatsayin mabiyi ga wannan tsari iyalantakan wato "Papilionoidea"). brush-footed filfilo kuma shine yake wakiltar babban tsarin iyalantaka (family) hadida wannan iyalin na admirals, fritillaries, monarchs, zebras dakuma painted ladies.yammata masu zane da hausa. [1]

  1. Natarajan, Swaminathan (26 May 2021). "Matar da ta yi tafiyar kilomita 16,000 don kamo malam buɗe mana littafi". BBC Hausa. Retrieved 2 August 2021.