Mamadou Mariem Diallo
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Senegal, 2 ga Maris, 1967 (59 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
Mamadou Mariem Diallo (an haife shi ranar 2 ga watan Maris ɗin 1967) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Ya buga wasanni goma a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal daga 1993 zuwa 1994.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a shekara ta1992.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mamadou Mariem Diallo at National-Football-Teams.com