Jump to content

Mame Diodio Diouf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mame Diodio Diouf
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 15 Disamba 1984 (40 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Nauyi 70 kg
Tsayi 67 in

Mame Diodio Diouf (an haife ta ranar 15 ga watan Disamban 1984)[1] ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta mata ta ƙasar Senegal.

Ta fara aiki a DUC, ƙungiyar jami'a ta Dakar. An zaɓe ta Sarauniyar Lokacin 2005 – 2006 saboda wasa da ta yi da kulob ɗin DUC.[2]

Ta yi wasa da fasaha a Switzerland. A nan ne ta fara da ƙungiyar Esperance wadda da ita ta lashe kofin gasar. Daga baya ta shiga Arnold-Reymond.