Mame Maty Mbengue

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mame Maty Mbengue
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 13 ga Afirilu, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Nauyi 82 kg

Mame Maty Mbengue (an haife ta 13 Afrilu 1968 a Dakar ) ƴar wasan ƙwallon kwando ce na mata ta Senegal. Ta yi gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000 tare da tawagar kwallon kwando ta mata ta Senegal, inda ta samu maki 35 a kan wasanni 6. [1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mame Maty Mbengue sports-reference.com