Jump to content

Mamman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mamman
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Mamman sunan da aka bayar. Fitattun mutane masu sunan sun haɗa kamar haka:

Shahararrun mutane

[gyara sashe | gyara masomin]

Ga jerin fitattun mutane masu sunan;

  • Mamman Shata, shahararren mawaki a ƙasar Hausa
  • Mamman Bello Ali (1958-2009), Sanatan Najeriya mai wakiltar Yobe ta Kudu, Gwamnan Jihar Yobe daga 2007 har zuwa rasuwarsa.
  • Mamman Jiya Vatsa (1940–1986), sojan Najeriya kuma marubuci
  • Mamman Kontagora, shugaban mulkin soja na babban birnin tarayya Abuja a zamanin mulkin Janar Abdulsalam Abubakar.
  • Sama'ila Mamman, zababben Sanata mai wakiltar Katsina ta tsakiya a jihar Katsina, Najeriya
  • Saleh Mamman, Ministan wutar lantarki a Najeriya
  • Mamman Daura, Ɗan jaridar Najeriya.
  • Ensamma mamman ("mahai ɗaya") tsiri ne mai ban dariya na Sweden wanda Cecilia Torudd ta ƙirƙira