Manchester
Appearance
Manchester | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Kirari | «Concilio Et Labore» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | ||||
Region of England (en) | North West England (en) | ||||
Ceremonial county of England (en) | Greater Manchester (en) | ||||
Metropolitan borough (en) | Manchester (en) | ||||
Babban birnin |
Manchester (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 547,627 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 4,737.26 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 115.6 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | River Irwell (en) | ||||
Altitude (en) | 38 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1301 (Gregorian) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | M | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0161 | ||||
NUTS code | UKD33 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cms.manchester.gov.uk | ||||
Manchester [lafazi : /manecesetere/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Manchester akwai mutane 541,300 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Manchester a farkon karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Eddy Newman, shi ne shugaban Manchester, daga shekarar 2017.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
No.1 Deansgate, Manchester
-
Chainatown, Manchester
-
Dakin karatu na Central, Manchester
-
Hasumiyar ISIS Wharf, Manchester