Mansur Manu Soro
Appearance
Mansur Manu Soro | |||||
---|---|---|---|---|---|
20 ga Maris, 2022 -
11 ga Yuni, 2019 - 20 ga Maris, 2022 District: Darazo/Gunjuwa | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 16 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Mansur Manu Soro ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Darazo/Ganjuwa ta jihar Bauchi a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Bauchi Legislator, Manu Soro Disburses N50m to 4,376 Women In Darazo /Ganjuwa Fed Constituency – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-30.
- ↑ Michael, Ishola (2024-04-19). "Traditional ruler lauds Manu Soro's giant strides in Bauchi". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
- ↑ Writer, Guest (2024-01-03). "Manu Soro: Thoroughbred Parliamentarian with a Difference". TheCable (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
- ↑ Michael, Ishola (2024-04-17). "Bauchi lawmaker, Manu Soro, denies shady execution of constituency projects". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.