Mansura Isa
Appearance
Farkon rayuwa da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Mansura Isah hazika ce wacce ta fara aiki a matsayinta na shugabar bidiyo ta mata ta farko a Kannywood kafin ta tsunduma cikin wasan kwaikwayo a karshen shekarun 1990. Mansura ta bar wasan kwaikwayo don ta zauna tare da mijinta, Sani Danja wanda shi ma shahararren dan wasan kwaikwayo ne. Sun yi aure a shekara ta 2007 kuma suna da 'ya'ya huɗu, Khadijatul Iman, Khalifa Sani, Yakubu da Yusuf. Amma yanxu Auren nasu ya mutu Har yanxu dai bata sake wani Auren ba
Malama Mansura Isa tsohuwar ‘yar fim kuma mai tallafawa mata domin su zamo masu dogaro da kai a yanzu, ta hanyar koya musu kananan sana’o’in dogaro da kai a yankunan karkara da ma wasu sassan burane.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Mansura ta auri fitaccen dan`wasan kannywood wanda aka sani da Sani Musa Danja