Jump to content

Mansurchak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mansurchak


Wuri
Map
 26°N 86°E / 26°N 86°E / 26; 86
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Division of Bihar (en) FassaraMunger division (en) Fassara
District of India (en) FassaraBegusarai district (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gari ne da yake a Yankin Begusarai dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 5,329.