Maria Massi Dakake
Appearance
Maria Massi Dakake | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1968 (56/57 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Sana'a | |
Sana'a | Islamicist (en) |
Employers | George Mason University (en) |
Maria Massi Dakake / / ˈd eɪˌk eɪk / DAY DAY kayk ) ba’amurkiya ce ƙwararriyar ilimin addinin musulunci kuma mataimakiyar farfesa a fannin ilimin addini a jami’ar George Mason.[1] [2] Binciken ta ya fi mayar da hankali ne kan tarihin ilimi na Musulunci, karatun Alƙur'ani, al'adun Shi'a da Sufaye, da ruhin mata da gogewar fahimtar addini.Ta kasance mai ba da gudummawa ga Karatun Alƙur'ani - tafsirin Ƙur'ani na zamani aya-da-aya.