Mariam Ali Moussa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Mariam Ali Moussa
Mariam Ali Moussa (01410851) (47463240821) (cropped).jpg
ambassador to Austria (en) Fassara

2020 -
Permanent Representative to the International Atomic Energy Agency (en) Fassara

2019 -
ambassador to Liechtenstein (en) Fassara

2019 -
ambassador to Germany (en) Fassara

19 Disamba 2018 -
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Cadi
Karatu
Matakin karatu Master of Business Administration (en) Fassara
Harsuna Turanci
Faransanci
Larabci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan/'yar siyasa

Mariam Ali Moussa jami’ar diflomasiyyar Chadi ce. Ta taba zama jakadar kasarta a Austria da kuma Jamus. A baya kuma ta kasance mai ba shugaban kasa shawara ta kuma riƙe muƙamin minista.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Daya daga cikin ayyukanta na farko shi ne mai kula da kwastam a Filin jirgin saman N'Djamena a shekara ta alif 1988. A shekara ta alif 1989 kuma ta koma aikin koyarwa, kuma a shekara ta alif 1991 ta kasance mataimakiyar mai bincike a Jami'ar Kanada ta Moncton kuma bayan shekaru biyu ta zama Mataimakiyar Masanin Tattalin Arziki na wani aikin da ya shafi USAID wanda ya shafi harkar Noma da Fasahar Noma. A shekara ta alif 1997 ta zama jagorar kuɗi ta Agence Tchadienne d'exécution des Travaux d'Intérêt Public lokacin da Youssouf Saleh Abbas ke kan karagar mulki.[ana buƙatar hujja]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]