Jump to content

Mariatu Bala Usman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mariatu Bala Usman
Rayuwa
Haihuwa Jahar Katsina
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mariatu Bala Usman ita ce kwamishina ta yanzu a Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Katsina,[1]tana daga cikin Majalisar Zartarwa ta Jihar Katsina.[2][3]

Kasancewar ta kwamishiniyar lafiya ta jihar Katsina, Mariatu ta shirya shirin kawar da cutar sankarau wacce aka fara ganowa a ranar 17 ga watan Janairun 2018 a yankin Bugaje na karamar hukumar Jibia. Ta aika da tawaga da dama don yin bincike, da jinya, da kuma bada magunguna da ilimin kiwon lafiya a matsayin matakan kariya.[4] Har ila yau Mariatu ta bayyana irin wahalar da mutanen Katsina suka sha na tsawon awannin tafiya zuwa wuraren kiwon lafiya.[5]

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Cholera, diarrhea kill 29 in Katsina". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 2018-07-03. Retrieved 2022-02-23.
  2. "Nigeria records fresh Lassa fever case - China.org.cn". www.china.org.cn. Retrieved 2020-11-18.
  3. Hub, Africa News. "Katsina residents travel for an hour to access health facilities – Commissioner". www.africanewshub.com. Retrieved 2020-11-18.
  4. "Katsina to commence vaccination against meningitis". TODAY. 2018-03-18. Retrieved 2020-11-17.
  5. "Usman, Samson Atekojo (2017-07-26). "Katsina residents travel for an hour to access health facilities - Commissioner". Daily Post Nigeria. Retrieved 2020-11-1