Mariatu Candé
Appearance
Mariatu Candé | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Bolama (en) , 28 Oktoba 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Guinea-Bissau | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | fullback (en) |
Mariatu Candé (an haife ta a ranar 28 ga watan Oktoba 1991) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Bissau-Guinean wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan baya na gefen hagu a ƙungiyar Mundo Futuro ta Bolivia. Ta kasance memba a kungiyar mata ta Guinea-Bissau.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Candé ta buga wasa a Faransa. [1]
Ayyukan ƙasa da ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Candé ta taka leda a Guinea-Bissau a babban mataki a gasar cin kofin mata ta CAF ta 2008. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Figura da semana: MARIATU CANDÉ BRILHA NO FUTEBOL DA BOLÍVIA". O Democrata GB (in Harshen Potugis). 26 August 2019. Retrieved 14 December 2019.
- ↑ Chuma, Festus (11 December 2019). "Mariatu Candé Yearns For Guinea Bissau Return". Ducor Sports. Archived from the original on 14 December 2019. Retrieved 14 December 2019.