Mark Anderson (South African soccer)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Anderson (South African soccer)
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 29 ga Yuni, 1962 (61 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara-
Hellenic F.C. (en) Fassara-
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu1992-199770
Bush Bucks F.C. (en) Fassara1995-1998
Santos F.C. (en) Fassara1998-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Mark Anderson (an haife shi a ranar 29 ga watan Yuni shekara ta 1962)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu mai ritaya wanda ya taka leda sosai a Pretoria Callies, Mamelodi Sundowns, Umtata Bush Bucks, Santos Cape Town da Hellenic FC.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Blue Ribbon - Mark 'Lesilo' Anderson | Soccer Laduma". Archived from the original on 17 October 2013.
  2. "Blue Ribbon - Mark 'Lesilo' Anderson | Soccer Laduma". Archived from the original on 17 October 2013.