Jump to content

Mark Bomani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Bomani
Attorney General of Tanzania (en) Fassara

1965 - 1976
Rayuwa
HaihuwaBunda Town (en) Fassara, 2 ga Janairu, 1932
ƙasaTanzaniya
Mutuwa10 Satumba 2020
MakwanciKinondoni (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi
Karatu
MakarantaJami'ar Makerere
University of London (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da alƙali
Imani
Jam'iyar siyasaJam'iyar juyin-juya-hali

Alƙali Mark Bomani (ranar biyu 2 ga watan Janairu shekarar alif dubu daya da dari tara da talatin da biyu 1932 [1] - ranar goma 10 ga watan Satumba shekarar biyu da ishirin 2020) ɗan siyasan Tanzania ne kuma lauya. Ya kasance Babban Lauyan Tanzania daga shekarar alif dubu daya da dari tara da sittin da biyar 1965 zuwa 1976 a lokacin shugabancin Julius Nyerere . Daga baya ya zama Alƙali kuma ya gudanar da aikin lauya mai zaman kansa. An haifeshi a 1932 a Bunda, Mara yankin, Tanganyika . Ya kasance memba na Chama Cha Mapinduzi .

Bomani ya kuma kasance babban mai taimaka wa Julius Nyerere da Nelson Mandela kan tattaunawar zaman lafiya a lokacin yakin basasar Burundi na farko .

Bomani ya mutu a ranar goma 10 ga watan Satumbar shekarar dubu biyu da ishirin 2020 yana da shekara tamanin 88. [2]