Mark Travers
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Mark John Travers | ||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
West Yorkshire (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ireland | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 191 cm | ||||||||||||||||||||||

Mark Travers (An haife shi 18 ga watan Mayun shekarar alif 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ireland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League AFC Bournemouth.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.