Marko Paunović
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Zaječar (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Serbiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
српски језик (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Marko Paunović, ( Serbian Cyrillic </link> ; (an haife shi 28 ga watan Janairu a shekarar ta 1988), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, na ƙasar Serbia .
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance memba na Napredak Kruševac daga shekarar 2010 zuwa shekara ta 2015. Bayan ya ji rauni ya dawo cikin tawagar kuma ya fara buga wasansa na Jelen SuperLiga a wasan da suka buga a waje a ranar 28 ga watan Mayu shekarar 2014.
Bayan ya koma FC Haka a watan Afrilu shekarar 2018, ya sake barin kulob din a karshen shekarar 2018. [1]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Paunović ya bayyana a wurin gwagwalada kamfanin "Prolom voda", tare da budurwa Ana Tenjović.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Marko Paunović at Soccerway
- Marko Paunović stats at utakmica.rs