Marouf, the Cairo Cobbler
Appearance
| Marouf, the Cairo Cobbler | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1947 |
| Asalin suna | Mârouf, savetier du Caire |
| Asalin harshe | Faransanci |
| Ƙasar asali | Moroko |
| Characteristics | |
| Launi |
black-and-white (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Jean Mauran (mul) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Marouf, the Cairo Cobbler ( French: Marouf Savetier du Caire) fim ne da aka shirya shi a shekarar 1947 na Morocco wanda Jean Mauran ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An shigar da shi a cikin 1947 Cannes Film Festival.[1]
'Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 "Festival de Cannes: Marouf, the Cairo Cobbler". festival-cannes.com. Retrieved 2009-01-05.