Marta Santos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marta Santos
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 25 Disamba 1988 (35 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
 
Tsayi 158 cm

Marta Florença Casimiro dos Santos (an haife ta a ranar 25 ga watan Disamba 1988, Luanda ) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola.[1] Tana taka leda a kulob din Petro de Luanda da kuma tawagar wasan ƙwallon hannu ta kasar Angola. Ta fafata ne a tawagar Angola a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2012 a birnin Landan.[2][3] kuma ita ce gefen chick cunamata

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Marta Santos Bio, Stats, and Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2017-10-17.
  2. "Marta Santos" . Official site of the London 2012 Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 31 July 2012. Retrieved 29 July 2012.
  3. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Marta Santos at Olympics.com

Marta Santos at Olympedia