Martha Locke Hazen
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Cambridge, 15 ga Yuli, 1931 |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mutuwa |
Hingham (mul) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Mount Holyoke College (en) University of Michigan (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
Ilimin Taurari da exhibition curator (en) |
| Employers | Jami'ar Harvard |
Martha Locke Hazen (15 Yuli 1931- 23 Disamba 2006) wata ƙwararriyar taurari ce Ba'amurke,wacce aka fi sani da gudummawarta a matsayin mai kula da tarin hotunan taurari na Harvard da aikinta akan taurari masu canzawa.[1]