Jump to content

Marylize Biubwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marylize Biubwa
Rayuwa
ƙasa Kenya
Sana'a
Sana'a LGBTQ rights activist (en) Fassara
hoton marylixe
hoton marylize

Marylize Biubwa Tsohuwar bakar fata ce mai sha'awar mata kuma mai fafutukan neman yanci. Fafutukar Biubwa ya ta'allaka ne akan adalci na zamantakewa tare da mai da hankali kan rashin adalci tsakanin jinsi, yayin da ra'ayinta na 'yancin mata sun kasance tsaka-tsaki dangane da 'yancin ɗan adam.[1] Ita yar luwaɗi ce, kuma yar madigo[2] kuma memba ce ta kungiyar LGBTIQGNC+.[3]

Biubwa ta taso a Nairobi, Kenya.[4] An yi mata fyade a lokacinda take da shekaru 10 a duniya.[5]

  1. Philips, Priscilla (2020-08-14). "Interview feature with Marylize Biubwa". The LGBT Africa (in Turanci). Archived from the original on 2022-06-15. Retrieved 2022-06-14.
  2. "https://mobile.twitter.com/queerly_so". Twitter (in Turanci). Retrieved 2022-06-14. External link in |title= (help)
  3. "Log into Facebook". Facebook (in Turanci). Retrieved 2022-06-14.
  4. Marylize Biubwa - #SafeSpaceKE Series (in Turanci), retrieved 2022-06-14
  5. "Marylize Biubwa- Survivor, activist and feminist". Bintibinti (in Turanci). Archived from the original on 2022-10-30. Retrieved 2022-06-14.