Masallacin Pipeline

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masallacin Pipeline
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaGambiya
Region of the Gambia (en) FassaraGreater Banjul Area (en) Fassara
Coordinates 13°27′28″N 16°41′06″W / 13.457733°N 16.684938°W / 13.457733; -16.684938
Map
History and use
Opening28 ga Faburairu, 1990
Addini Musulunci
Contact
Address Kairaba Ave.,Serekunda Gambia
Masallacin bututu a gefen dama na titi

Masallacin Pipeline shi ne babban masallacin Serre kunda.[1][2] birni mafi girma a cikin kasar Gambiya a yankin Afirka ta Yamma.[3]

Wuri da gine-gine[gyara sashe | gyara masomin]

Masallacin yana gefen yamma da titin Kairaba Avenue (tsohon suna: Hanyar Pipeline) a Serekunda. girman masallacinsa yana kuma kusa da mita 30 × 65. Masallacin yana da fasali irin na tsarin musulunci kamar su minaret da facade.[4] Masallacin ya fi kusa da Ofishin Jakadancin Amurka a Banjul.[5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Pipeline Mosque, Serekunda, Gambia". www.tripalong.co. Retrieved 2021-06-09.[permanent dead link]
  2. "Pipeline Mosque | Mosque | Place Of Worship - PlaceGrab.com". www.placegrab.com. Retrieved 2021-06-09.
  3. "World Beautiful Mosques Pictures". www.beautifulmosque.com. Archived from the original on 2021-06-17. Retrieved 2021-06-09.
  4. "Visit Pipeline Mosque on your trip to Serekunda or Gambia • Inspirock". www.inspirock.com (in Turanci). Archived from the original on 2022-10-30. Retrieved 2021-06-09.
  5. "Demonstration Alert: Demonstration June 27, 2020". U.S. Embassy in The Gambia (in Turanci). 2020-06-25. Retrieved 2021-06-09.
  6. "Gambia: Protest planned outside of US Embassy in Banjul on June 27". GardaWorld (in Turanci). Retrieved 2021-06-09.