Jump to content

Masarautar Belgin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masarautar Belgin

Wuri
Bayanan tarihi
Ƙirƙira unknown value
Rushewa unknown value

Masarautar Belgin, wacce kuma aka fi sani da Masarautar Baqulin, wata masarauta ce ta farko wacce ta ke a arewa maso gabashin Afirka.[1] A cewar Al-Yaqubi, tana ɗaya daga cikin gwamnatocin Beja guda shida da suka wanzu a yankin a karni na 9. Yankin masarautar tana tsakanin Aswan da Massawa. [2]

  • Sultanate of Ifat
  • Adal Sultanate
  • Masarautar Bazin
  • Masarautar Jarin
  • Masarautar Nagash
  • Masarautar Qita'a
  • Masarautar Tanki
  1. Elzein, Intisar Soghayroun (2004). Islamic Archaeology in the Sudan . Archaeopress. p. 13. ISBN 1841716391 . Retrieved 3 March 2015.
  2. Elzein, Intisar Soghayroun (2004). Islamic Archaeology in the Sudan. Archaeopress. p. 13. ISBN 1841716391 . Retrieved 3 March 2015.