Masaru Arai
Appearance
Masaru Arai | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Saitama Prefecture (en) , 1952 (71/72 shekaru) |
ƙasa | Japan |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari |
Employers | Yorii Observatory (en) |
Muhimman ayyuka | discoverer of asteroids (en) |
Babban belt asteroid 21082 Araimasaru, wanda Tsutomu Hioki da Shuji Hayakawa suka gano a Okutama a cikin 1991,an ba shi suna don girmamawarsa.An buga ambaton suna akan 6 Janairu 2003(M.P.C. 47301).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.