Masego Loate
Appearance
Masego Loate | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Soweto (en) , 19 ga Augusta, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | point guard (en) | ||||||||||||||||||
Tsayi | 68 in |
Masego "Lucky" Malakia Loate (an haife shi a ranar sha tara ga watan Agusta shekara ta 1982), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Afirka ta Kudu. A yanzu haka yana taka leda a kungiyar North West Eagles na kungiyar kwallon kwando ta kasar Afrika ta Kudu.
Ya wakilci tawagar kwallon kwando ta kasar Afrika ta Kudu a gasar FIBA ta Afrika a shekara ta 2011 a Antananarivo, Madagascar, inda ya kasance dan wasan da ya fi zura kwallo a ragar tawagarsa. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- FIBA profile
- Afrobasket.com bayanin martaba Archived 2017-02-02 at the Wayback Machine
- Bayanin REAL GM
- ↑ South Africa accumulated statistics | 2011 FIBA Africa Championship, ARCHIVE.FIBA.COM. Retrieved 2 December 2016.