Jump to content

Matankari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matankari

Wuri
Map
 13°46′02″N 4°00′27″E / 13.7673°N 4.0075°E / 13.7673; 4.0075
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Dosso
Sassan NijarDogondoutchi (sashe)
Babban birnin
Arewa (–1906)
Yawan mutane
Faɗi 68,979 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Dallol Maouri (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 227 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Matankari

Wuri
Map
 13°46′02″N 4°00′27″E / 13.7673°N 4.0075°E / 13.7673; 4.0075
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Dosso
Sassan NijarDogondoutchi (sashe)
Babban birnin
Arewa (–1906)
Yawan mutane
Faɗi 68,979 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Dallol Maouri (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 227 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Matankari
matankarin

Matankari yanki karkara ne wanda yake kimanin kilomita 15 arewa da Dogon Dutsi a cikin yankin Dosso.

Labarin kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Karki dan Takouda (Matankari)
Carte de la région de Dosso

Wanan garin yana a cikin kwari ne inda kuma ake noman hatsi, wake, gyada, da takoriga...

Yawan mutane

[gyara sashe | gyara masomin]

Daga bayanin ma'aikatar ƙididdiga ta Niger wato INS ta bayar, Matankari tanada yawan mutanen da suka kai kimanin 83 268 a inda akwai mata 42 095 maza kuma 41 173 a shekarar 2017.[1]

Matankari babban birni ne na ƙauyen Matankari.

An kasa shi zuwa gundumomi shida; Bilawa, Bozaraoua, Danleïni, Gabass, Guébé, da Sabongari da kuma kabilar Abzinawan Ouelleminden daga Imanan (Imouhagh kel tebrante).[1]

  1. 1.0 1.1 INS (2018), ANNUAIRE STATISTIQUE REGIONALE DE DOSSO, https://stat-niger.org/wp-content/uploads/2020/05/AS_Dosso_2013_2017.pdf