Maurits Kjaergaard
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Denmark, 26 ga Yuni, 2003 (22 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Daular Denmark | ||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
| Ahali |
Oliver Kjærgaard (en) | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
dansk (mul) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.92 m | ||||||||||||||||||||||


Maurits Kjærgaard (an Haife shi ranar 26 ga watan Yuni, 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Denmark wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Ostiriya Red Bull Salzburg.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.