Maymuna Abu Bakr
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1948 (77/78 shekaru) |
| ƙasa | Yemen |
| Sana'a | |
| Sana'a |
lyricist (en) |
Maymuna Abu Bakr (an Haife ta a shekara ta 1948) mawaƙiyar Yaman ce, marubuciya kuma darektan talabijin, macen Yemen ta farko da ta buga tarin waƙoƙi a kudancin Yemen .
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Maymuna Abu Bakr a garin Mukalla . Ta yi digiri a fannin zamantakewa da Ingilishi, kuma ta sami horo a fannin talabijin a Masar .
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Khuyut fi-l-shafaq, Aden: Dar al-Tali'a.