Mbuji-Mayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Filin jirgin saman Mbuji-Mayi.

Mbuji-Mayi (lafazi : /mbujimayi/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kasai-Oriental. A shekara ta 2017, Lubumbashi tana da yawan jama'a daga miliyoni biyu zuwa miliyoni uku. An gina birnin Mbuji-Mayi a shekara ta 1914.