Md. Shahab Uddin
Appearance
|
| |||||
7 ga Janairu, 2019 - ← Anisul Islam Mahmud
ga Janairu, 2014 - District: Maulvibazar-1 (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Barlekha Upazila (en) | ||||
| ƙasa | Bangladash | ||||
| Harshen uwa | Bangla | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna | Bangla | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Musulunci | ||||
| Jam'iyar siyasa |
Bangladesh Awami League (en) | ||||
Md. Shahab Uddin an haife shi 31 Disamba 1954 ɗan siyasan Bangladesh Awami League ne, Shine Ministan Muhalli, dazuzzuka da sauyin yanayi a gwamnatin Bangladesh, kuma ɗan majalisa mai ci daga Moulvibazar-1.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]
An zabi Uddin a matsayin dan majalisa a ranar 5 ga Janairu 2014 daga Moulvibazar-1, a matsayin dan takarar Bangladesh Awami League. Kuma shi ne bulalar majalisar.