Medan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Medan.

Medan, a tsibirin Sumatra, babban birnin yankin Arewacin Sumatra ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 2,097,610. An gina birnin Medan a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.