Jump to content

Mektoub

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mektoub
Asali
Lokacin bugawa 1997
Asalin harshe Moroccan Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Faransa da Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara, drama film (en) Fassara da crime film (en) Fassara
During 90 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Nabil Ayouch
Marubin wasannin kwaykwayo Faouzi Bensaïdi
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Étienne Comar (en) Fassara
Tarihi
External links

Mektoub fim ne na wasan kwaikwayo na Faransa da Morocco da aka shirya shi a shekarar 1997 wanda Nabil Ayouch ya jagoranta.[1] An zaɓi fim ɗin a matsayin wanda aka shigar dashi na Morocco a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 71st Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2][3][4]

  • Rachid El Ouali a matsayin Dr. Taoufik Raoui
  • Faouzi Bensaïdi a matsayin Kamel Raoui
  • Amal Chabli a matsayin Sophia Raoui
  • Mohammed Miftah a matsayin Inspector Kabir
  • Malika Oufkir a matsayin Shugaban ƙauye
  1. "Mektoub". Allocine. Retrieved 30 May 2016.
  2. Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences
  3. Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences
  4. "45 Countries Submit Films for Oscar Consideration". Academy of Motion Picture Arts and Sciences. 19 November 1998. Archived from the original on 19 February 1999. Retrieved 20 October 2015.