Jump to content

Merlin (Wasan Kwaikwayo TV na 2008)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Merlin (Wasan Kwaikwayo TV na 2008)
Asali
Asalin suna Merlin
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Birtaniya
Yanayi 5
Episodes 65
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy drama (en) Fassara, fantasy television series (en) Fassara, drama television series (en) Fassara da adventure (en) Fassara
During 45 Dakika
Description
Bisa Arthurian romance (en) Fassara
Filming location Wales
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Fremantle (en) Fassara
Screening
Asali mai watsa shirye-shirye BBC One (en) Fassara
Lokacin farawa Satumba 20, 2008 (2008-09-20)
Lokacin gamawa Disamba 24, 2012 (2012-12-24)
Kintato
Narrative location (en) Fassara Wales
External links
bbc.co.uk…

Merlin (wanda kuma aka sani da The Adventures of Merlin ) shirin talabijin ne na mai ban sha'awa, wanda ya akayi shi da almara na Arthurian game da kusancin Merlin da Sarki Arthur . Julian Jones, Jake Michie, Johnny Capps da Julian Murphy ne suka kirkira shirin ma BBC, an watsa shi don shirye-shirye guda biyar akan BBC One tsakanin watan 20 Satumba shekara ta 2008 da 24 ga watan Disamba shekara ta 2012. Shirin ya hada da Colin Morgan, Bradley James, Katie McGrath, Angel Coulby, Richard Wilson, Anthony Head, da John Hurt .

An zabi shirin Merlin a lambobin yabo da yawa, inda ya lashe lambar yabo ta shekarar 2011 British Academy Television Award don mafi kyawun tasirin gani. An sayar da Hakkin watsa shirye-shirye zuwa sama da kasashe 180.

Fayil:Merlin Full Characters.jpg
Yan wasa na Merlin

Bayanin akan wasan

[gyara sashe | gyara masomin]

Merlin ( Colin Morgan ) wani matashi ne, mai karfin tsafi wanda ya isa masarautar Camelot bayan mahaifiyarsa ta shirya shi ya zauna tare da likitan garin, Gaius ( Richard Wilson ). Da kuma zuwansa garin Ya gano cewa sarki, Uther Pendragon ( Anthony Head ), ya haramta sihiri shekaru ashirin da suka gabata a wani taron da aka sani da Babban Tsarkakewa kuma ya ɗaure Jegari na Karshe, Kilgharrah (muryar John Hurt ), a cikin kogo a karkashin ginin. Bayan ya ji wata murya mai ban mamaki a cikin kansa, Merlin ya kama hanyarsa zuwa kogon da ke ƙarƙashin gidan don ya gano cewa yana jin muryar dodo. Babban Dragon ya gaya wa Merlin cewa yana da muhimmiyar makoma: don kare dan Uther, Yarima Arthur ( Bradley James ), wanda zai dawo da sihiri zuwa Camelot kuma ya hadu da kasar Albion .

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]

 

Fayil:Merlin Full Characters.jpg
Daga hagu zuwa dama: Guinevere, Gaius, Morgana, Merlin, Arthur, Uther da Babban Dragon a bango