Jump to content

Michael Enu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael Enu
Rayuwa
Haihuwa 1997 (27/28 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Michael Enu (an haife shi a ranar 16 ga watan Afrilun 1997), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar firimiya ta Ghana Ashanti Gold .[1][2][3]


A baya Enu ya yi cinikinsa da ƙungiyar Liberty Professionals ta Dansoman kafin ya koma Ashanti Gold.[4] Ya buga wasanni 12 a gasar Premier ta Ghana a kakar wasan 2019-2020 kafin a dakatar da gasar daga baya saboda cutar ta COVID-19 . A cikin Afrilun 2020, kulob ɗin Ashanti Gold na Obuasi ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru 3. [4] Ya kasance memba na kungiyar da ta fito don ƙungiyar a gasar cin kofin CAF ta 2020-21 . Ya lashe kyautar wasan a ranar 18 ga Janairun 2021, a wasan da suka tashi babu ci da Medeama SC bayan ya taimaka wa kulob ɗin ya ci gaba da zama mai tsabta.[5]

  1. "The ultimate 18-team Ghana Premier League season guide 2020/21 - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). Retrieved 2021-02-17.
  2. "Ghana - M. Enu - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". int.soccerway.com. Retrieved 2021-03-19.
  3. Association, Ghana Football. "AshantiGold share spoils with Asante Kotoko in scoreless stalemate". www.ghanafa.org (in Turanci). Retrieved 2021-03-19.
  4. 4.0 4.1 "EXCLUSIVE: AshantiGold SC sign Liberty professionals defender Michael Enu on three-year deal". GhanaSoccernet (in Turanci). 2020-04-13. Retrieved 2021-03-19.
  5. "2020/21 GPL: AshantiGold's Michael Enu adjudged man of the match against Medeama". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-19.


Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Michael Enu at Global Sports Archive
  • Michael Enu at Soccerway