Jump to content

Michael Kayode

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael Kayode
Rayuwa
Haihuwa Borgomanero (en) Fassara, 10 ga Yuli, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Italiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Micheal Kayode[1] an haife shi ranar 10 ga watan Yuli a shekarar 2004 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na hannun dama don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4][5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.