Michel d'Ornano
Appearance
Michel d'Ornano, an haife shi a 12 ga Juli na 1924 a garin Paris a mutu 1991 a garin Saint-Claoud, dan siyasa ne a kasar Faransa.
Tarihin rayuwar sa
[gyara sashe | gyara masomin]Da ne ga Marie Walewska da marechal d'ornano, Da ga Guillaume d'Ornano (1894-1985), wanda ya samar da turaren Lancome , bayan gama sakandire da karantar doka, sai ya fara akin turare tare da mahaifinsa da dan uwansa, Hubert tare da samar da alummar Jean d'Albret-Orlane.
Mukaman da ya rike
[gyara sashe | gyara masomin]- 1962-1977 : magajin garin Deauville
- 1967-1991 : mataimakin Calvados
- 1976-1991 : maibada shawara ga Calvados (canton de Trouville-sur-Mer)
- 1979-1991 : shugaban masu bada shawara ga Calvados
- 1974 et 1983-1986 : shugaban conseil régional de Basse-Normandie
- 1986-1988 : shugaban kula da harkokin kudin majalisar tarayya (la commission des Finances de l'Assemblée nationale)
Ministocin da ya rike
[gyara sashe | gyara masomin]- Ministan masa na'antu, da Ministan masana'antu da bincike daga14 jun 1974 zuwa 29 maris 1977
- Ministan albarkatun gona da muhalli daga 29 maris 1977 zuwa 31 mar1s 1978
- Ministan muhalli da tsaretsaren rayuwa daga 31 maris 1978 zuwa22 mayu 1981 (sannan na Aladuet daga 4 maris zuwa 22 mayu 1981)
Rubuce-Rubucen sa
[gyara sashe | gyara masomin]- Une certaine idée de Paris (1976)
- La Manipulation des médias (1983)
A labarai
[gyara sashe | gyara masomin]La Rupture (2013), téléfilm de Laurent Heynemann, joué par Yvon Back.
Karrama shi
[gyara sashe | gyara masomin]Sitediyum da garin Caen ta sanya sunan sa tudaga 6 ga Jun 1993, don girmama aiki da yayi a lokacin sa kama sugaban masuba Calvados shawara.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Anne de Contades Prospective Bride". The New York Times. 1 August 1960. Retrieved 23 March 2023.
- ↑ "Deauville's Countess Enjoys the View". The New York Times. 30 October 1965. Retrieved 23 March 2023.
- ↑ "Count d'Ornano, 66, Ex-Minister in France". The New York Times. 9 March 1991. Retrieved 23 March 2023.