Mike Oquaye Jnr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mike Oquaye Jnr
Rayuwa
Haihuwa Ghana
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Mahaifi Aaron Mike Oquaye
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

Mike Oquaye Jnr ɗan siyasan Ghana ne kuma jami'in diflomasiyya. Shi mamba ne a New Patriotic Party ta Ghana. A halin yanzu shi ne babban kwamishinan Ghana a Indiya.[1]

Nadin diflomasiyya[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Yulin 2017, Shugaba Nana Akuffo-Addo ya nada Mike Oquaye Jnr a matsayin babban kwamishinan Ghana a Indiya. Ya kasance cikin wasu fitattun 'yan Ghana ashirin da biyu da aka nada don jagorantar ofisoshin diflomasiyya na Ghana a duniya.[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Online, MyJOY. "Here's a full list of Akufo-Addo's 22 newly appointed Ambassadors". myjoyonline.com. myjoyonline. Archived from the original on 19 November 2017. Retrieved 15 July 2017.
  2. Agency, Ghana News (11 July 2017). "President Akufo-Addo presents credentials to 22 new ambassadors". ghanaweb.com. ghanaweb. Retrieved 15 July 2017.
  3. Ghana, Presidency of. "President Akufo-Addo appoints 22 more Ambassadors". presidency.gov.gh. presidency of Ghana. Archived from the original on 13 July 2017. Retrieved 15 July 2017.