Milano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Milano.

Milano birni ne, da ke a yankin Lumbardiya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Lumbardiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2009, jimilar mutane 7,123,563 (miliyan bakwai da dubu dari ɗaya ashirin da uku da dari biyar da sittin da uku). An gina birnin Milano a karni na shida kafin haifuwan annabi Issa.