Jump to content

Mishqah Parthiephal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mishqah Parthiephal
Rayuwa
Haihuwa Durban, 21 Satumba 1989 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Durban Girls' High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da darakta
IMDb nm6609208
Mishqah Parthiephal

Mishqah Parthiephal (An haifi 21 Satumba 1989) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, abar ƙoyi kuma mai shirya fina-finai. Bayan aikinta na farko na fim a White Gold (2010), ta fara aiki a talabijin da talla har zuwa shekara ta 2015.[1] Ta zama tauraruwa a cikin jerin shirye-shiryen CTV da Netflix The Indian Detective (2017)[2][3] [4] da kuma jerin finafinan Kandasamys (2017 – 2023).[5]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta kuma ta girma a Verulam, kusa da Durban, Parthiepal musulmi ce 'yar asalin Indiya da Malay.[6] Ta halarci Makarantar Mata ta Durban. Ta karanci wasan kwaikwayo da yaɗa labarai a jami'ar KwaZulu-Natal kafin ta koma Johannesburg.[7]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]
Mishqah Parthiephal

Parthiephal ta haifi ɗa, Jude, a cikinyaɗa sshsheshekshekarar 2022.[8] A halin yanzu tana zaune a Amurka.

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
Parthiephal a cikin 2016
Shekara Take Matsayi Bayanan kula
2010 Farar Zinariya Noor Jehan
2015 Himmat Esha Maharaj Short film
Dance
2016 Baƙon Nirvana Short film
Paraya
2017 Ci gaba da Kandasamys Jodi Kandasamy
2019 Kandasamys: Bikin aure Jodi Kandasamy
2020 data-sort-value="" style="background: #ececec; color: #2C2C2C; vertical-align: middle; text-align: center; " class="table-na" | N/A Darakta, marubuci
2021 Trippin' tare da Kandasamys Jodi Kandasamy Naidoo
2023 Kandasamys: The Baby Jodi Naidoo
Shekara Take Matsayi Bayanan kula
2014-2015 Park Snake Chris Laurenson
2017 Mai binciken Indiya Priya Sehgal Matsayin jagora
2020 Basaraken Sarauniya Hannah Episode: "Temple of Doom"
  1. "Keeping Up With Mishqah Parthiephal". Sandton Magazine. 22 May 2017. Archived from the original on 25 February 2020. Retrieved 25 February 2020.
  2. Sarah-Louise Kearney. "Mishqah Parthiephal: The Indian Detective & South African Desi Culture". DESIblitz. Archived from the original on 25 February 2020. Retrieved 25 February 2020.
  3. Jennifer L. Schulz. "Canada: Women, People of Color, and Diversity on Top Law Shows", in Ethnicity, Gender, and Diversity: Law and Justice on TV, edited by Peter Robson and Jennifer L. Schulz (Lexington Books, 2018), p. 76.
  4. Jennifer L. Schulz. "Canada: Women, People of Color, and Diversity on Top Law Shows", in Ethnicity, Gender, and Diversity: Law and Justice on TV, edited by Peter Robson and Jennifer L. Schulz (Lexington Books, 2018), p. 76.
  5. Maako, Keitumetse (20 October 2023). "'Had to dig deep': Mishqah Parthiephal says new Kandasamys film helped her deal with mommy blues". News24. Archived from the original on 27 October 2023. Retrieved 27 October 2023.
  6. Job Githuri (2019). "10 facts about Mishqah Parthiephal". Briefly. Archived from the original on 6 May 2020. Retrieved 25 February 2020.
  7. "Mishqah Parthiephal". Hello Joburg. 17 January 2017. Archived from the original on 8 June 2019. Retrieved 25 February 2020.
  8. "Instagram". www.instagram.com. Retrieved 2023-12-21.