Jump to content

Modou Ndow

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Modou Ndow
Rayuwa
Haihuwa Gambiya, 10 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Seattle Sounders FC (en) Fassara-
  Tacoma Defiance (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 73

Modou Ndow, (an haife shi a ranar 10 ga watan Fabrairu 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke buga wasa a ƙungiyar Wallidan FC.[1] [2]

A ranar 22 ga watan Disamba 2018 an tabbatar da Cewa Ndow ya shiga Seattle Sounders FC, mai suna Tacoma Defiance daga 2019, a dukan kakar 2019, a kan aro daga kulob ɗin MFK Vyškov. [3]

A cikin watan Janairu 2020, ya bayyana ya dawo kulob ɗin Wallidan FC, kamar yadda kulob din ya sanar a Facebook, cewa an ba da shi aro ga kulob din Al-Merrikh SC, na Sudan. [4] Ya bayyana ya dawo FC a shekarar 2021. [5] [6] [7]

  1. "Sounders FC 2 signs Modou Ndow and Ben Numbi on loan" . Seattle Sounders FC. December 21, 2018. Retrieved March 11, 2019.
  2. "Seattle Sounders signs Gambian young defender Modou Ndow" . The Point . January 17, 2019. Retrieved March 11, 2019.
  3. Sounders FC 2 signs Modou Ndow and Ben Numbi on loan, soundersfc.com, 22 December 2018
  4. MO NDOW JOINS AL-MERRIKH SC ON LOAN, facebook.com, 18 January 2020
  5. Wallidan FC post on Facebook, facebook.com, 21 May 2021
  6. The blue boys make three changes..., facebook.com, 11 December 2021
  7. Hard working Mo Ndow, facebook.com, 21 June 2021

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]