Jump to content

Moggie Mbaakanyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moggie Mbaakanyi
shugaba

2018 -
deputy chairperson (en) Fassara

2015 - 2018
member of parliament (en) Fassara

2004 - 2009
deputy minister (en) Fassara

2004 - 2009
Rayuwa
Haihuwa Kalakamati (en) Fassara, 25 Satumba 1952 (72 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Botswana Democratic Party (en) Fassara

Moggie Mbaakanyi 'yar Siyasa ce daga Botswana tare da jam'iyyar Democratic Party ta Botswana. [1] Mbaakanyi tayi aiki a majalisar dokokin Botswana ta 9. Mbaakanyi ta zama shugaban kungiyar mata ta Botswana a fagen siyasa. [2]

  1. "Mbaakanyi in hot soup for celebrating her primaries victory". Sunday Standard. February 10, 2008. Retrieved February 28, 2024.
  2. Baputaki, Chandapiwa (October 22, 2010). "Mbaakanyi leads new women's caucus". Mmegi Online. Retrieved February 28, 2024.